Yaron Mai suna Auwalu Salisu Dan shekara 22 da ya tsinci kudi kimanin Naira miliyan goma sha biyar (15) ya mayar dasu a lokacin da yaji ana cigiya a gidan rediyo.
Dalilin haka ya samu wadan nan kyaututtuka da dama ya zuwa yanzu
1. Hajiya Mariya ta ba shi kyautar gida
2. Sarkin Hausawan Chadi ya ba shi kyautar kudi kwatankwacin sabon Napep
3. Alh Yahaya Mawaki ya Bashir kyautar kayan abinci iri-iri wanda zasu ci akalla shekara guda
4. Wani wanda ba a bayyana sunansa ba ya yi alkawarin ba shi tallafin karatun digiri na biyu
Also Read: Sheikh Lawan Abubakar Triumph yayiwa shirin Mata A yau’ na Arewa24 Wankin Babban Bargo
Da sauran abubuwan alkhairi da dama. Da fatan wannan zai zama darasi ga masu sana'a irin tasa dama al'ummar musulmi Bali daya.
Reported by: Abubakar D. Bature