Shugaban Kasa Bola Tinubu ya bayyana kudirin Gwamnatin Tarayya na fitar da ‘yan Najeriya Miliyan 133 Daga kangin talauci,
Shugaban ya bayyana hakan ne ga manema Labara a jiya Talata a Abuja tare da Gudanar da taron Gaggawa da manyan jami’an Hukumomin dake Æ™arÆ™ashin ma’aikatar.
Gwamnatin Tarayya Ta kuma Tabbatar wa ‘yan Najeriya Aniyar ta na tabbatar da Gaskiya da rikon Amana a lokacin da take gudanar da Mulki,
Abin da yafi muhimmanci shine, Zamu ci gaba da mai da hankali wajen fitar da ‘yan Nijeriya Miliyan 133 Daga Kangin talauci.
Meza Kuce ?
Tags:
News