Shi PayPal wani application ne wanda ake amfani dashi wajen tura kudi ko karba ma’ana internet banking.
Abinda kake bukata wajen bude PayPal account shine kamar haka:
Da farko zaka je google app store kayi install din PayPal App kuma ya kasu kashi biyu akwai original akwai kuma lite to duk wanda ka dauko babu matsala domin duk daya ne kuma amfanin su daya.
ALSO READ: Yadda Zakasamu 10K Ko Sama Da Haka Da Palmpay.
Bayan ka dauko wannan app din sai kayi "sign up" dinsa wato ka bude shi zaka ga wajen da aka rubuta “sign in” da kuma “sign up” Sai ka danna wajen “sign up” anan ne zaka yi register.
Ka tabbatar ka cike komai yadda ya dace.
A wajen zasu bukaci kasa wadannan abubuwan Kamar haka:
• Email.
• Password.
• Verifying password.
• Sign Up.
Kana danna sign up zasu tura ma verifying message ta email dinka da kayi register dashi, sai kaje ka bude sakon ka shiga link din da suka turo ma shikenan zasuyi maka congratulation na kammala bude account dinka.
Zaka iya amfani dashi wajen tura kudinka da ka tara a internet ta yadda zaka samu saukin transfer dinsu zuwa bank account dinka.
We are highly thanks for being with this blessed site "Asua Daily Post"
Tank
ReplyDelete